YADDA ZAKA SAMU 100MB A LAYINKA NA MTN
Barkan mu da warhaka yan'uwa na kuma abokaina masu ziyartar wannan shafi na mu me tarin albarka yau ina tafe da bayani yadda zaka samu 100Mb
Shidai wannan mb kamfanin mtn ne ke badashi kyauta a matsayin sadaukarwa ga mai rabo a wannan wata wato december
Domin duba layinka ko ka samu danna wadannan lambobin *559*4#
Allah ya bada sa'a
Kuyi comment domin musan wayan da suka samu sannan kuyi share domin wasu ma su amfana
Kudinga ziyartar wannan shafi domin samun abubuwa masu amfani
No comments