Header Ads

ABUBUWAN DA WANDA ZE FARA FLASHING DIN WAYA YA KAMATA YA FARA SANI


Babban abunda  sabon shiga bangaren flashing din waya ya kamata ya fara sani shine,

shi flashing bawai zaka fara shi bane ba kai tsaye dole ya zamana cewa kana da ilimi na sanin computer,

yawwa bawai ina nufi bane dole se kaje an koyama computer ba a'a ko kadan inde kana biye damu zaka koyi komai kawai zamana cewa kasan yadda ake installing apps da kuma yadda ake cire apps da kuma sanin in computer din ka ta kamu da virus domin kayan flashing basa bukatan virus ko kadan ,



sannu ahankali inde kuna biye dami zaku samu ilimi sosai dangane da yadda zaka fara san'a irinta flashing din ko wacce kalan waya ,

kuma allah cikin ikonshi zaka samu alheri dan gane da abun domin kuwa sana'a ce wacca inde da rai baza a taba denawa ,



     ABUBUWAN DA ME FLASHING YA KAMATA YA SAMU




1. COMPUTER 

DESTOP KENAN


LAPTOP KENAN  

      duk zaka iya amfani dasu yadanganta daga ina kake zama wajene da zakayi amfani da destop or laptop



2.    EXTERNAL HARDRIVE 




wanan bawai ya zama dole ne se dashi ba  sede ina gudun kada ya zamana kasa kayan flashing a computer dinka ya kamu da virus se kayi formatting kaga idan kana da external hardrive you are safe ko kayi zaka dawo da kayan ka

dukka da de anayin windows old wato ayi format ba tare da files sun goge ba amma yana da kyau ka sayi external hardrive dan gudun wata rana


to anan zan tsaya se kuma in allah ya kaimu na sake mana wai tutorial duk me tambaya ze iyayi ko kuma ya kirani a number kamar haka

                                                                         PASUBLOG ADMIN NUMBER:+2348091636199


Idan kana da tambaya za ka iya yin comment insha allah zanyi kokarin naga na amsa muku

No comments

Powered by Blogger.