YADDA ZAKA SAMU KUDI NA AIRTIME BABU IYAKA DA MCENT BROWSER
assalamu laikum barkan mu da warhaka ,
yau inatafe da byani yadda zaka samu kudin airtime babu iyaka yayin amfani da browser na mcent browser,
itade wannan browser yanayinta daya ne da chrome browser,
babban abun jindadi shine kana browsing kudi na taruwa kuma da yawa sosai
ina tunanin ko ku wannan abu yayi muku dadi yadda ita wanann browser tazo da wani abu na cigaba
sabanin sauran browsers din da muke amfani dasu wanda su babu
Yadda zaka samu kudi da broswer din kamar haka
yauwa wannan abune me sauki saboda baya bukatar wani mahadi babban abunda zakayi shine
kawai
DAUKO MCENT BROSWER DAGA NAN
ze kaika playstore direct amma kabi link dina karka dauko wacca ba itaba
se ka bude kasa phone number dinka kadan jira na wani yan second zasu ma verify
idan ka gama shikenan
Yadda zakayi boost ko kuma kara samun airtime dinka
idan kanaso ka rinka samun airtime sosai dole kamaida mcent browser ta dawo ita ce babbar browser dinka komai da ita zaka rinka yi
idan kayi haka shikenan
kuyi share dan wasu ma su karu idan baka gane ba yi comment
GA shaidan screenshots dina

No comments