Labari Me Dadi, Good News.
Ina me farin cikin sanar daku cewa ni CEO Of PasuBlog Abdulrahman Saad
- Salam
Zamu fara koyar da tutorial akan yadda ake abubuwa na samun kudi kamar su
1 Yadda Ake flashing din waya
2 Computers software
3 Online money like Bitcoins
4 Yadda zaka iya hada site naka nakanka
5 Yadda Ake trading da bitcoins
6 Yadda zaka samu bitcoins
7 Yadda zaka saida bitcoins
8 Yadda zaka siyan bitcoins
9 Yadda zaka zama expert akan harkar internet
Yawwa wa’yannan abubuwa damuka lissafa duk muna koyar dasu
Shin Mutum zai biya kudi kafin ya iya ?
A’a bama bukatan ko sisi naka zamu koyama komai saboda allah ba tare da ko sisin ka ba
Sannan zamuyi kokari mu rinka yin videos domin ku gani a zahirance
Hakika miliyoyin mutane na samun milliyoyin Kudi ta harkar Internet wanda mu bamu sani ba
To amma insha allahu mu zamu koya ma kowa yadda abun yake kyauta
Sannan munada groups na whatsapp inda anan zamu rika sa bayanan mu kuma anan zamu rika amsa tambayoyin ku
Akwai tsari me kyau atattare damu
Dokokin mu shine
Zaka iya yin yare biyu ne kacal
Kodai Hausa ko kuma Turanci
Domin dashine zamu rika yin tutorial tare da amsa muku tambayoyin ku
domin shiga whatsapp dinmu ga Group Link Din HERE
No comments