BAYANI KAN YADDA ZAKU SHIGA HARKAR FLASHING DIN WAYA
ASSALAM
yauwa idan baku manta ba kuma kuna biye damu mun kawo muku dalla dallah bayanai akan mene flashin
To yau insha allah ko wane bayani akan flashing ya kare zamu dunguma gaba daya ne akan yadda zakai flashin din gaba daya
kamar de yadda kuka riga kuka sani akan kayayyakin flashing din waya dole yana bukatan se kanada
computer
kodai laptop ko ko destop
bayan ka tanadi komai
zamu koma kan maganar windows wato operating system din computer din
ya zamana cewa kana amfani ne da windows 7 ultimate 32bit
idan kuma computer dinka wani windows din ne na daban to ina me baka shawarar da ka canza shi zuwa abunda muka fada muku inde har kana son computer dinka ta dawo ta sana'a ka rinka samun kudi koko morarta
canza windows ba wani abubane me wuya idan har baka iyaba ka kaita wajan engineer domin ya canza ma
idan kuma kana nan kaduna ne to kamun magana na fada ma wajan da nake da shop kazo na canza ma
idan kuma already kuna da shi to shikenan alhdlh
kawai ku jira next post din mu da link din kayan flashing din gaba daya ku sauke su zuwa computer dinku sannan zamu yi muku tutorial akan yadda zaku rika amfani dasu dal
la dalla fatana shine allah yasa ku rinka ganewa sosai
kuyi comment idan baku gane wani abun ba nikuma zanyi kokarin ganin na amsa muku komai
No comments