Header Ads

KAYAYYAKIN AMFANI DOMIN YIN FLASHIN DIN WAYA

hakika munyi magan sosai akan yadda harkar flashing take


PIRANHA BOX



Insha allah yau muna tafe da kayayyakin flashing din waya idan mukayi magana kan flashing 
  1.  flashing na nufin canza ma waya kwakwalwarta wato operating system

kada wani ya dauka kawai kaje kayi ma waya wipe ka goge komai na kanta ka rinka cewa kayi flashing.

akwai abubuwa da dama na aikin flashin din waya to amma ya danganta daga wane mataki zaka fara 

akwai flashing din wayoyi kamar su 
  • IPHONE
  • SAMSUNG
  • BLACKBERRY 
  • TECNO 
  • INFINIX 
  • GIONEE
  • ITEL  DA SAURANSU 
 To duk de zamuyi magana akan ko wanne daka cikin su

sannan kayan flashing suna da abubuwa da dama da ake amfani dasu ta fanni daban daban a kan wayoyin ku ga su kamar haka 

  1. MIRACLE BOX
  2. OCTOPUS BOX
  3. DRAGON BOX
  4. ALADING 
  5. PIRANHA 
  6. INFINITY BEST         E.T.C  
dukkan wadannan kayayyaki zamuyi maganar su a nan gaba kadan da link din da mutum zeyi download din su


kada ku manta

muna da whasapp group da muka bude duk me bukatan shiga zeyi mana text message da sunanshi kuma ya ce mana yana son a sashi a whasapp group din mu 

08033275102

No comments

Powered by Blogger.