MENENE TRADING DA BITCOIN
munyi bayani sosai akan Yadda Ake Trading Da Bitcoin
amma wasu sunce mun su basu gane ba sosai to insha allahu zamuyi kokarin ganin cewa komai mun koya muku shi practical da kuma ganin cewa kun iya shi sosai
abubuwan da wanda keson trading ya kamata ya fara samu sune
kamar yadda nayi bayani cewa akwai wajaje na trading da dama kamar su
BINANCE
CRYPTOPIA
COINEXCHANGER
BITREX
da de sauran su amma ni gaskiya ina trading ne a binance kawai
Ga misali a screenshot din da nayi kugane Dalla Dalla,
GA link din binance domin samun yin register amma kusani saboda yawan masu register dasu yayi yawa a kullum sun sa mutum 200,000 NE kawai zasu iya yin register dasu a kiyaye Kuma kasamu kayi register da wuri
Here is the link Binance Register Here
Ina fatan kun gane sosai
insha allahu zamu bude sabon group a whatsapp dan wanda muka bude yan talla sun mana yawa sosai duk wanda ke da bukatan shiga group din ze mun text a whatspp
cewa yana son in sashi a sabon group na wanda mukama lakabi da suna BTC TRADE
Ga number din da zaku yi text dashi a whatsapp din
08033275102

- Dole ya zamana cewa kana da Bitcoin
- Dole ya zama cewa kana da waya ko computer
- Dole ya zamana cewa kana da isashshen Lokaci Wato Time
kamar yadda nayi bayani cewa akwai wajaje na trading da dama kamar su
BINANCE
CRYPTOPIA
COINEXCHANGER
BITREX
da de sauran su amma ni gaskiya ina trading ne a binance kawai
Ga misali a screenshot din da nayi kugane Dalla Dalla,
idan kuka lura da kyau zaku ga nayi shaida a jikin wani coin ADA yana 0.90 kuma kowane coin yana ja wato suna kan faduwa kenan
Idan kuma kuka duba yanzu zakuga ko wanne coin yana kan hawa daga jiya zuwa yau kaga kenan da mutum yasai coin a jiya yau ze samu riba kenan
faduwar coin na nuni ne da RED shikuma hawan coin na nuni ne da BLUE
a ko wanne exchanger haka yawanci abun yake bawai se dole binance ba
GA link din binance domin samun yin register amma kusani saboda yawan masu register dasu yayi yawa a kullum sun sa mutum 200,000 NE kawai zasu iya yin register dasu a kiyaye Kuma kasamu kayi register da wuri
Here is the link Binance Register Here
Ina fatan kun gane sosai
insha allahu zamu bude sabon group a whatsapp dan wanda muka bude yan talla sun mana yawa sosai duk wanda ke da bukatan shiga group din ze mun text a whatspp
cewa yana son in sashi a sabon group na wanda mukama lakabi da suna BTC TRADE
Ga number din da zaku yi text dashi a whatsapp din
08033275102
please share this post to all your friends as much as you can,
we need more people to be in.
No comments