Header Ads

Yadda Zakuyi Mining Bitcoin For Free Hanya Me Kyau

barakan mu da warhaka yan uwa kuyi hakuri kwana biyu abubuwa sun mun yawa shi yasa ban fiye yin posting ba to amma bakomai tunda 
tunda komai muna shirya shine kan yadda ya dace kuma komai mukai posting se mun tabbatar da ingancin sa mekyau ne koko mara kyau karda mu sha fa a yau inatafe da hanya me inganci wajen minin din bitcoin ba tare da ka siya ba da kudinka kuma ka tara ka saida

YADDA ZAKA SAMU BITCOIN BA ADADI TARE DA AMFANI DA CHROME BROWSER

abubuwan bukata sune computer domin da ita akeyin mining din 
  1. CHROME BROWSER
  2. INTERNET CONNECTION FOR FIRST STARTING 
  3. PATIENT 
sannan wannan hanya za ku iya withdraw dinshi zuwa wallet dinku direct ku saida shi current price dinshi yanzu shine each 1$ 380

domin samun wannan garabasa bi wannan link din HERE


ku tabbata chrome browser ne kuke amfani da ita kuma yazama na da computer kuke mining din


No comments

Powered by Blogger.